HAUSA NOVEL

 Wani magidanci ne suna zaune suna cin abinci da matarsa Fatima,

 Sai yace RABIN RAINA?, sai tace na'am!! Sai ya kara cewa JININ JIKINA?, sai tace na'am!! Sai yace wallahi da zakije INDIA sai sun bauta miki. Sai tace Hmmm!! Mai gida saboda kyauna ko? Sai yace a'a wallahi kawai kina kama da SANIYA